Hanane el-Fadili
Hanane el-Fadili, (Larbanci: حنان الفاضلي) ta kasance, yar'fim din Morocco ce kuma mai barkwanci. An haife ta a Mayu 2, 1974, in Casablanca Morocco.[1] She specializes in parody, focusing on famous personalities and controversial figures. She addresses social and political issues relevant to Moroccan public, opinion.[2]
Hanane el-Fadili | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Casablanca, 2 Mayu 1974 (50 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Larabci |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Aziz El Fadili |
Ahali | Adil El Fadili (en) |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, dan wasan kwaikwayon talabijin da cali-cali |
Rayuwarta
gyara sasheTa kasance an haife ta daga gidan yan'shirin fim; her mahaifin ta shine Aziz el-Fadili sannan Adil el-Fadili.[3]
Aiki
gyara sasheTa samar da shirye-shirye da dama da suka hada da shirin ta na Hanane Show da Super Hada, wanda keda mabiya sosai a Morocco. Ta kuma kirkira Hanane Net, wadanda jeri ne na kananan vidiyoyi ne na shirye-shiryen barkwanci wanda kaninta Adil ke yi a 2017.
An zabe ta amatsayin UNICEF's goodwill ambassador a Morocco a shekarar 2010.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "HANANE FADILI - HANANE SHOW - Le Palace | THEATREonline.com". www.theatreonline.com. Retrieved 2020-02-01.
- ↑ "حنان الفاضلي تسخر من أسماء المنور وحاتم عامور وإيهاب أمير". Elfann News (in Larabci). Retrieved 2020-02-01.
- ↑ "حنان الفاضلي: الإضحاك فن صعب يتطلب موهبة حقيقية - البيان". www.albayan.ae (in Larabci). Retrieved 2020-02-01.
- ↑ "حنان الفاضلي". UNICEF (in Larabci). Archived from the original on 2020-02-01. Retrieved 2020-02-01.