Hamdallaye, Nijar

yankin karkara a Nijar

Hamdallaye, Nijar wani kauye ne na ƙungiyar karkara a Nijar . Shi ne wurin da ake ba da horo na Ƙungiyar Peace Corps ta Amurka.

Hamdallaye, Nijar


Wuri
Map
 13°33′25″N 2°24′26″E / 13.5569°N 2.4072°E / 13.5569; 2.4072
JamhuriyaNijar
Yankin NijarTillabéri
Sassan NijarKollo (sashe)

Babban birni Hamdallaye (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 57,002 (2012)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 200 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Yaran a garin Hamdallaye, Nijar
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.