Hajara Isa Jalingo

Jaruma ce a masana antar fim ta Hausa wato kanniwud, Kuma jaruma a boliwud, ta fito a shahararren fim din Nan Mai suna gwaska.[1]

Takaitaccen Tarihin ta

gyara sashe

Hajara Isa jalingo an haifeta a ranar 7 ga watan Afirilu shekarar 1995,ta shigo masana antar fim ta hanyar abokin ta sanusi sani oscar 442, Wanda darakta ne a masana antar, ta shiga masana antar inda ya hadata da daraktas aka SATA a fina finai da dama saboda ta iya aktin,[2]

Fina finan ta.

  • Gwaska
  • Rariya
  • Light and darkness
  • this is a way.

Manazarta

gyara sashe
  1. https://www.thefamousnaija.com/2021/04/hajara-isah-jalingo-biography-age_28.html?m=1
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-25. Retrieved 2023-07-25.