Haissa Hima, wacce aka fi sani da Haissa Mariko (an haife ta 26 ga Yuli, 1951) ita ce mace ta farko da ta fara aikin parachuti a Nijar.[1]

Haissa Mariko
Rayuwa
Haihuwa 26 ga Yuli, 1951 (72 shekaru)
Sana'a
Sana'a soja

Rayuwa gyara sashe

Haissa Mariko ta shiga aikin sojan Nijar ne a shekarar 1966 kuma ta samu diploma a fannin parachute a ranar 20 ga Fabrairun 1967.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 Patrick Ndungidi, Les «Immortelles»,ces pionnières qui ont marqué l'histoire de l'Afrique, lebanco.net, March 9, 2020. Accessed March 14, 2020.