Haiphong
Haiphong (da harshen Vietnam: Hải Phòng) birni ne, da ke a ƙasar Vietnam. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Haiphong tana da yawan jama'a 2,190,788.
Haiphong | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Vietnam | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,103,500 (2015) | ||||
• Yawan mutane | 1,382.06 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,522 km² | ||||
Altitude (en) | 12 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Quảng Ninh (en)
| ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Indochina Time (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 225 da 31 | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | VN-HP | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | haiphong.gov.vn |
Tarihi gyara sashe
An gina birnin Haiphong a shekara ta 1887.