Hafizullah Wali Rahimi shi ne ya kasance Shugaban Kwamitin Olimpic na kasar Afghanistan a cikin watan Afrilun shekara 2018. Dan kabilar Tajik ne.[1][2]

Hafizullah Wali Rahimi
Rayuwa
Sana'a
Sana'a sports official (en) Fassara

A ranar 5 ga watan Afrilun shekara ta 2018, a Babban taron Majalisar Dinkin Duniya na uku (EGA) a Kabul, an zabi Rahimi ya zama Shugaban kwamitin na wa’adi hudu ta hanyar zabe. Wakilan kwamitin IOC daga kuma kwamitin kula da wasannin Olympic na Asiya (OCA) ne suka lura da zaben, ciki har da Shugaban sashen wasannin na Kasar Asiya, Haider Farman. Rahimi ya gaji Mohammad Zahir Akhbar a matsayin Shugaban kwamitin. [3][4][5][6]


Prior to this, Rahimi was the Food Quality Control Commission member (2013) and Head of Physical Training and Sports Directorate (2017-2018). The President is accompanied by CEO Dad Mohammad Paida Akhtari, secretary general Mohammad Yonus Popalzay, Vice Presidents Bawar Hotak and Mohammad Hashim Karimi, and Vice President for the women's division, Robina Jalali.

Duba kuma gyara sashe

  • Kwamitin Olympics na kasa na Afghanistan
  • Afghanistan a wasannin Olympics
  • Afghanistan a gasar Paralympics
  • Afghanistan a Wasannin Asiya
  • Wasanni a Afghanistan

Manazarta gyara sashe

  1. "Afghanistan Nation Olympic Committee". Olympic.org.
  2. "Rahimi, Hafizullah Wali - Database". Afghan-bios.
  3. Butler, Nick (9 April 2018). "Rahimi elected as president of Afghanistan NOC". Inside the games.
  4. Shah, Amir (7 July 2018). "2018 EGA of Afghanistan NOC". Afghanistan Rugby. Archived from the original on 26 February 2020.
  5. "Olympic Council of Asia - Afghanistan National Olympic Committee". Ocasia.org. Archived from the original on 2021-06-11.
  6. "Olympic Council of Asia". Ocasia.org. Archived from the original on 2010-06-13.