Hadisan Kano dai litattafai ne na soyayya ko zaman aure da ake kiran su da suna wanda akemai lakabi da hadisan kano da suka yi tasiri musamman a wajen yan mata da kuma matan da sukayi aure,[ana buƙatar hujja] a yanzun litattafan soyayya na jan hankalin mata walau a kafafen yaɗa labarai ko kafafen sada zumunta ko kuma a wayoyin yan matan.

Amfanin litattafan hadisan kano

gyara sashe

Mata da yawa kan koyi soyayyar yadda zasu zauna da mazajen su ta hanyar karanta hadisan kano da kuma yadda zasu tarbiyantar da gidajen su dama wasu hanyoyin na rayuwa.

illar litaffan hadisan kano

gyara sashe
  1. Ruguza aure
  2. Ɗaukarwa rai burin sai na auri wani
  3. Zaman kashe wandon. Da dai sauran su.[1]

Manazarta

gyara sashe