Hadarin jirgin kasa na Alexandria
Hadarin jirgin kasa na Alexandria ya faru ne a ranar 11 ga Agusta, [1] 2017 kusa da tashar Khorshid a cikin unguwannin gabas na gabashin Alexandria, Masar.[2]
Alexandria train collision | |
---|---|
train collision (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Misra |
Kwanan wata | 11 ga Augusta, 2017 |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Misra |
Governorate of Egypt (en) | Alexandria Governorate (en) |
Port settlement (en) | Alexandria |
Kisa
gyara sasheJiragen kasa biyu - daya da ke tafiya daga Port Said daya kuma daga Alkahira - sun yi karo da daya a bayan daya da karfe 2:15 na rana. a dai dai lokacin da aka kashe akalla mutane 41 tare da jikkata wasu 179.[3]. [4] [5]
Martani
gyara sasheA ranar 11 ga Agusta, Shugaban Abdel Fattah el-Sisi ya jajantawa mutanen da lamarin ya shafa, ya kuma umarci hukumomin gwamnati da su kafa rundunar bincike don gano [6] musabbabin hatsarin tare da hukunta masu hannu a ciki.[7]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Train collision in northern Egypt kills at least 36". ABC News. 11 August 2017. Archived from the original on 2017-08-11. Retrieved 12 August 2017
- ↑ Egypt train crash kills dozens, injures more than 100 people". Yahoo News. 11 August 2017. Retrieved 12 August 2017
- ↑ Egypt train crash kills dozens, injures more than 100 people". Yahoo News. 11 August 2017. Retrieved 12 August 2017
- ↑ Train collision in northern Egypt kills at least 36". ABC News. 11 August 2017. Archived from the original on 2017-08-11. Retrieved 12 August 2017
- ↑ Dozens killed in Alexandria train collision". Al Jazeera. 12 August 2017. Retrieved 12 August 2017.
- ↑ "Dozens killed in Alexandria train collision". Al Jazeera. 12 August 2017. Retrieved 12 August 2017
- ↑ Alexandria-Cairo train traffic resumes after deadly collision". Ahram Online. 12 August 2017.