Habte Jifar (an haife shi a ranar 29 ga watan Janairu 1976 a Ambo, Habasha ) ɗan wasan tseren middle-distance runner ne na Habasha.[1] Yana da jimlar lambobin yabo guda uku a gasar ta Afirka baki daya. Mafi kyawun aikinsa a cikin wasannin duniya shine a matsayi na shida a gasar cin kofin duniya na shekarar 1999. A halin yanzu ya kware a tseren marathon.[2] Yanzu a wannan lokacin yana zaune a Amurka, kuma yana da 'ya'ya mata uku da mata kyakkyawa. Ya kuma samu lambobin yabo da yawa.

Habte Jifar
Rayuwa
Haihuwa 29 ga Janairu, 1976 (48 shekaru)
ƙasa Habasha
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Nasarorin da aka samu gyara sashe

Shekara Gasa Wuri Matsayi Taron Bayanan kula
Representing Template:ETH
1994 World Junior Championships Lisbon, Portugal 2nd 5000m 13:49.70
4th 10,000m 29:04.57
1995 All-Africa Games Harare, Zimbabwe 2nd 5,000 m 13:45.11
2nd 10,000 m 28:26.3
1997 World Championships Athens, Greece 7th 10,000 m 28:00.29
1999 All-Africa Games Johannesburg, South Africa 3rd 10,000 m 28:15.11
2001 World Championships Edmonton, Canada 9th 10,000 m 28:02.71

Manazarta gyara sashe

  1. Habte Jifar at World Athletics
  2. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Habte Jifar Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.