Haƙƙin Amsawa
Haƙƙin amsawa,da turanci Right of Reply ko gyara yana nufin yancin kare kai daga sukar jama'a a bainar jama'a ko idon duniya (Public). A wasu ƙasashe, kamar Brazil, haƙƙin doka ne koda a tsarin mulki wannan haƙi ne. A wasu ƙasashe kuma ba'a ɗauka wannan a matsayin wani haƙƙi ba, sai dai amma haƙƙi ne da wasu kafofin watsa labaru da masu wallafe-wallafe suka zaɓa don ba wa mutanen da aka yi musu mummunar suka su maida raddi, a tsarin wasu editoci.[1][2]
Haƙƙin Amsawa | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Haƙƙoƙi |
A matsayin haƙƙin tsarin mulki
gyara sasheKundin Tsarin Mulkin Brazil ya ba da tabbacin ƴancin ba da amsa (direito de resposta).
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Draft Recommendation of the Committee of Ministers to Member States on the Right of Reply in the New Media Environment". Retrieved 7 March 2022.
- ↑ "MediaWise submission to DCMS consultation". Archived from the original on 2006-01-16. Retrieved 7 March 2022.