Gwanda
Gwanda (gwándà) (Carica papaya) bishiya ce.[1] Gwanda wata bishiya ce mai Amfani sosai a rayuwa Dan Adam tana kuma magunguna sosai. [2] Ana amfani da ganyen ta wajen magani da kuma kwallon yaya baki dake cikin ta duk magani ne.
Gwanda | |
---|---|
Conservation status | |
Data Deficient (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Brassicales (en) |
Dangi | Caricaceae (en) |
Genus | Carica (en) |
jinsi | Carica papaya Linnaeus, 1753
|
General information | |
Tsatso | papaya (en) , industrial papain (en) , papaya seed oil (en) , papaya juice (en) da papaya seed (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Blench, Roger (2007). Hausa names for trees and plants. Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation.
- ↑ Usman, Jamil (28 July 2020). "Amfani da magunguna 5 na gwanda ga lafiyar jikin dan Adam". legit hausa. Retrieved 30 June 2021.