Gumaka
Gumaka Duk wani sassake da'aka yi shi da tabo ko laka, ko katako, kodai wani daskararran abu, a sigar halittan dan adam ko dabba, gumaka ana bauta musu ne a sassan kasashe na duniya.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
religious object (en) ![]() ![]() |
Suna saboda |
Buddharupa (en) ![]() |
Amfani |
cult (en) ![]() |
BautaGyara
Yawanci kasashe a duniya suna bauata ma gumaka, kamar irin kasar Indiya, Tailan, Japan da kuma kasar Sin.
Jinsin GumakaGyara
Asalin gumaka wasu mutane ne da suka rayu a baya, wanda mutane suka amince da nagartan su da kuma kyawun dabi'un su, bayan mutuwan su shine ake sassaka gunkin su, domin tinawa da su.
SunaGyara
- Rama
- Sita
- Lata
- Uzza
- Manata
- Wuddan
- Suwa'an
- Yagusa
- Budda
HotoGyara
SassakeGyara
Akwai gumakan da ba'a bauta musu, anyi sune dan kwalliya da tunatarwa, malan bahaushe yana kiran iran wannan gumakan da Sassake, saboda ba'a bauta musu.