GULLISUWA

Gullisuwa wani abin zaki ne da akeyi da madara da suga wanda yara da mata keci.

Yana ɗaya daga cikin kayan zaƙi da yara da mata suka fi so