Gudar kogi ne na tsakiyar Habasha.Ita ce ta kogin Abay ko Blue Nile a gefen hagu; tributary na Gudar sun hada da Dabisa da Taranta.Kogin Gudar yana da wurin magudanar ruwa kimanin kilomita murabba'i 7,011.[1]An yi iyaka da lardin Endagabatan mai tarihi.

Gudar River
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 9°55′N 37°56′E / 9.92°N 37.93°E / 9.92; 37.93
Kasa Habasha
Hydrography (en) Fassara
Ruwan ruwa Nile basin (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Blue Nile (en) Fassara

Wani mazaunin Girka ya gina gada ta farko a kan Gudar a shekara ta 1897.[2]

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin kogunan Habasha
  1. "Tana & Beles Integrated Water Resources Development: Project Appraisal Document (PAD), Vol.1", World Bank, 2 May 2008 (accessed 5 May 2009)
  2. Richard Pankhurst, Economic History of Ethiopia (Addis Ababa: Haile Selassie University, 1968), p. 299