Graduation ’97 (fim)
Graduation '97 ( Ukrainian ) wani ɗan gajeren fim ne na barkwanci na Ukrainian wanda Pavel Ostrikov ya bada umurni. Shirin fim din ya fito ne a ranar 21 ga Yuli, 2017, a Odessa International Film Festival, inda ya karbi kyautar mafi kyawun fim din Ukrainian.
Graduation ’97 (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2017 |
Asalin suna | Випуск'97 |
Asalin harshe | Harshan Ukraniya |
Ƙasar asali | Ukraniya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Pavlo Ostrikov (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Pavlo Ostrikov (en) |
Samar | |
Mai tsarawa | Yuriy Minzyanov (en) |
Tarihi | |
Kyautukar da aka karba
| |
Nominations
| |
External links | |
Specialized websites
|
Saki
gyara sasheShirin na Graduation '97 ya fara fitowa nea kan Yuni 21, 2017, a Odessa International Film Festival, inda ya karbi kyautar mafi kyawun fim din Ukrainian.[1] A ranar 3 ga watan Agusta na wannan shekarar ne aka nuna hoton a wurin bikin Locarno a karkashin sunan Ingilishi Graduation '97, inda ya kuma sami lambar yabo daga alkalai na matasa don mafi kyawun gajeren fim na duniya.[2]
Yan wasa
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Названы победители Одесского кинофестиваля" (in Russian). Корреспондент. 2017-07-23. Retrieved 2017-08-12.
- ↑ "Украинский фильм стал призером международного фестиваля в Локарно" (in Russian). РБК-Украина. 2017-08-12. Retrieved 2017-08-12.
Hanyoyin haɗi
gyara sashe- Выпуск ’97 on IMDb