Government day secondary school mahuta Makaranta ce ta gaba da firamare dake a garin Mahuta ƙaramar hukumar Dandume a Jihar Katsina.

Ɓangarorin makarantar

gyara sashe

Makarantar dai tana da ɓangarori guda biyu wato 1. Ɓangaren Junior 2. Ɓangaren senior

Yaushe aka gina ta

gyara sashe

An gida makarantar ne tun lokacin mulkin gwamna Umaru Musa Yar'adua[1]

Manazarta

gyara sashe