Gondar
Gonder from the Goha hotel.jpg
birni, babban birni
farawa1635 Gyara
ƙasaHabasha Gyara
babban birninEthiopian Empire, Amhara Governorate Gyara
located in the administrative territorial entityGondar Gyara
coordinate location12°36′0″N 37°28′0″E Gyara
twinned administrative bodyRishon LeZion, Corvallis, Montgomery County Gyara
Gondar daga Goha Hotel.

Gondar birni ne, da ke a ƙasar Ethiopia. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2008, jimilar mutane 200,000. Fasiladas, sarkin Ethiopia, ya gina birnin Gondar a shekara ta 1635. Babban birnin Ethiopia ne daga karni na sha bakwai zuwa karni na sha tara.