Goma (birni)
Goma (lafazi : /goma/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Shi ne babban birnin lardin Kivu ta Arewa. Goma yana da yawan jama'a 1,100,000, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Goma a ƙasar shekara ta sha tara.
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | |||
Province of the Democratic Republic of the Congo (en) ![]() | North Kivu (en) ![]() | |||
Babban birnin |
North Kivu (en) ![]() | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 75.2 km² |