Glosa
Glosa ƙirƙirarren ƙanamin harshe ne wanda aka tsara don tattaunawa na kasa da kasa. Tana da sifofi da dama:
- Furucin ta na yau da kullum ne, sannan kuma rubuta ta na kai tsaye ne
- Tsarin ta tana da sauƙi sannan kuma ya danganta da ma'ana
- Harshe ne da ke kan bincike babu canjin sauti da kuma jinsi. Wasu ɗaiɗaikun kalmomi ke danganta alaƙa.
- Bugu da ƙari, Glosa ta kasance tsaka-tsaki kuma ta kasa da kasa da gaskiya a dalilin amfani da tushen Latin da Girka, wanda ake amfani da su a wajen kimiyyar ƙamus na duniya.
Glosa | |
---|---|
international auxiliary language (en) da constructed language (en) | |
Bayanai | |
Farawa | 1981 |
Bisa | Interglossa (en) |
Linguistic typology (en) | isolating language (en) |
Mai ganowa ko mai ƙirƙira | Ron Clark (en) da Wendy Ashby (en) |
Described at URL (en) | database.conlang.org…, cals.info…, inthelandofinventedlanguages.com… da langmaker.github.io… |