Gitega (lafazi : /gitega/) birni ne, da ke a ƙasar Burundi. Shi ne babban birnin siyasar ƙasar Burundi daga shekara 2019 (zuwa shekarar 2019, babban birnin siyasa Bujumbura ne; Bujumbura babban birnin tattalin arziki ne). Gitega yana da yawan jama'a 135,467, bisa ga jimillar 2020. An gina birnin Gitega a shekara ta 1912.

Globe icon.svg Gitega
Flag of Burundi.svg Burundi
Gitega.JPG
Administration
Sovereign stateBurundi
Province of BurundiGitega Province (en) Fassara
birniGitega
Official name Gitega
Original labels Gitega
Geography
Coordinates 3°25′35″S 29°55′50″E / 3.4264°S 29.9306°E / -3.4264; 29.9306Coordinates: 3°25′35″S 29°55′50″E / 3.4264°S 29.9306°E / -3.4264; 29.9306
Altitude 1,504 m
Demography
Population 41,944 inhabitants (2008)
Other information
Foundation 1912
Gitega.