Giginya (Borassus aethiopum)

Giginya
Conservation status

Least Concern (en) Fassara  (IUCN 3.1)
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderArecales (mul) Arecales
Dangipalms (en) Arecaceae
GenusBorassus (en) Borassus
jinsi Borassus aethiopum
Mart.,
Giginya
Giginya (amfani)
Itacen giginya
yayan giginya
gonar giginya
yanda ake suka Kayan giginya

Bishiya ce dake fitowa a bayan gari, sannan ta na da matuƙar amfani ga al'umma musamman masu sana'ar sai da mafici, ita da bishiyar giginya ana san ƴaƴan ta tana maganin basir da sauran cututtukan da ban da ban. ana amfani da ganyen ta wurin yin mafi ci mai bada iska, sanan bayan an sha giginya akan yi amfani da kwallon ta wurin tattara su wurin da ya sannan abirne a kan samu miruci.