Giday WoldeGabriel
Giday WoldeGabriel kwararre ne dan kasar Habasha a dakin gwaje-gwaje na kasa na Los Alamos, wanda ya gano kwarangwal kwarangwal a Herto Bouri, Habasha, wanda yanzu aka lasafta da Homo sapiens idaltu .[1]
Giday WoldeGabriel | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Habasha |
Karatu | |
Makaranta |
Case Western Reserve University (en) (28 Disamba 1982 - 15 ga Maris, 1987) Doctor of Philosophy (en) |
Sana'a | |
Sana'a | geologist (en) da author (en) |
Employers | Los Alamos National Laboratory (en) (15 ga Yuni, 1987 - 30 ga Afirilu, 2018) |
Rayuwa
gyara sasheYa yi karatu daga Jami'ar Case Western Reserve.[2]
Wani nau'in dokin da ba a taɓa gani ba, Eurygnathohippus woldegabrieli, an ba shi suna a cikin girmamawarsa.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ http://www.scientificamerican.com/article.cfm?id=skulls-of-oldest-homo-sap
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-01-27. Retrieved 2023-12-17.
- ↑ https://www.sciencedaily.com/releases/2013/12/131212113030.htm