Gidan wasan kwaikwayo na Les Kurbas
An kafa gidan wasan kwaikwayo na Les Kurbas Lviv a shekarar ta alif 1988)[1] ta Volodymyr Kuchynsky da ƙungiyar matasa 'yan wasan kwaikwayo waɗanda, kamar fitaccen darektan dan kasae Ukraine Les Kurbas da abokan aikinsa a shekarar 1918, sun ji buƙatar ƙirƙirar gidan wasan kwaikwayo. Oleg Mikhailovich Tsyona ya kasance darektan fasaha na gidan wasan kwaikwayo tun shekarar 2019.
Gidan wasan kwaikwayo na Les Kurbas | ||||
---|---|---|---|---|
theatre building (en) da theatre company (en) | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 1988 | |||
Sunan hukuma | Львівський академічний театр імені Леся Курбаса | |||
Ƙasa | Ukraniya | |||
Shafin yanar gizo | kurbas.lviv.ua | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ukraniya | |||
Oblast of Ukraine (en) | Lviv Oblast (en) | |||
Raion of Ukraine (en) | Lviv Raion (en) | |||
Hromada (en) | Lviv urban hromada (en) | |||
City in Ukraine (en) | Lviv (en) |
Asali
gyara sasheTun lokacin da aka kafa shi, gidan wasan kwaikwayo na Les Kurbas ya habaka zuwa ɗaya daga cikin shahararrun kungiyoyin wasan kwaikwayo, duka a Ukraine da kasashen waje. Ayyuka a gidan wasan kwaikwayo ciki har da: "Garden of Unthawed Sculptures"[2] na Lina Kostenko ; "Mai godiya Hirudus" da "Narcissus" na Hryhoriy Skovoroda ; "Tsakanin Sojojin Biyu" na Volodymyr Vynnychenko ; "A cikin Filin Jini," "Johanna, Hirudus wife,"[3] da "Apocrypha" na Lesia Ukrainka ; "Mafarkai" da "Zabavy dlya Fausta" na Fyodor Dostoevsky ; "Yabo ga Eros" da "Silenus Alcibiadis" na Plato ; "Marco La'ananne ko Gabas ta Tsakiya" na Vasyl Stus ;[4] da " Jiran Godot " na Samuel Beckett sun cancanci wakilcin Ukraine kuma sun sami mafi darajan girmamawa a bukukuwan wasan kwaikwayo na duniya da yawa.[5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Lviv Les Kurbas Academic Theater". encyclopediaofukraine.com. Retrieved March 1, 2022.
- ↑ "Kostenko, Lina". encyclopediaofukraine.com. Retrieved March 1, 2022.
- ↑ Леся Українка – Йоганна, жінка Хусова". onlyart.org.ua (in Ukrainian). Retrieved March 1, 2022.
- ↑ This week's events: Marco the Cursed, Vivianne Mort, Punk Folk, Sacred Art". tvoemisto.tv. 25 October 2021. Retrieved 1 March 2022.
- ↑ "Львівський академічний театр імені Леся Курбаса святкує 30 років". kray.org.ua (in Ukrainian). March 27, 2018. Retrieved March 1, 2022.