Gidan kayan Tarihi na Ivano-Frankivsk Regional Art Museum
Gidan kayan zanen gargajiya na Prykarpattia ( Ukraine, wanda tun Asali ake kira da Ivano-Frankivsk Regional Art Museum, har zuwa shekara ta 2012) ya kasance wani gidan tarihi na na yanki wanda ke cikin Cocin Budurwa Maryamu a Ivano-Frankivsk. Yana kuma ɗauke da kayan tarihi na musamman da suka shafi zanuka na addini na gida.
Gidan kayan Tarihi na Ivano-Frankivsk Regional Art Museum | |
---|---|
Музей мистецтв Прикарпаття Івано-Франківський обласний художній музей | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Ukraniya |
Oblast of Ukraine (en) | Ivano-Frankivsk Oblast (en) |
City of regional significance of Ukraine (en) | Ivano-Frankivsk (en) |
Coordinates | 48°55′25″N 24°42′33″E / 48.9236°N 24.7092°E |
History and use | |
Opening | 1980 |
Contact | |
Address | майдан Андрея Шептицького, 8, Івано-Франківськ, Україна da Piața Andrii Șeptîțkîi, 8 |
Offical website | |
|
Itace kadai gidan tarihi na fasaha a yankin kuma sun ƙware a wajen nuna ayyukan zane-zane na gida.
An kafa gidan kayan tarihin ne a cikin shekara ta 1980 kuma ta maye gurbin gidan tarihi na Cibiyar Man Fetur da Gas na birnin. Tana da tarin kayan tarihi kusan guda 15,000.
Mafi mahimmancin abun kallo su ne "Zanen addini na Galicia na karni na 15-20" da kuma zane-zane na baroque na Johann Georg Pinsel.
Gidan kayan tarihin yana da rassa biyu:
- Gidan Tarihi na Memorial na Vasyl Kasiyan a Sniatyn
- Gidan kayan tarihi- Abin tunawa na Gine-gine da Zane na ƙarni na XVI da XVII, a cikin Holy Spirit Church of Rohatyn
Kayayyakin da aka ajiye
gyara sasheA ƙarshen shekara ta 2000s, kayayyakin da ke gidan tarihin sun kai 15,000 guda, wanda suka haɗa da misalai na musamman na Galician iconography da sassake-sassake. baroque, musamman sassake-sassake guda shida na Pinsel, da kuma na ayyukan gargajiya na yammacin Yukren zanen Kornylo Ustiyanovych, Ivan Trush, Yulian Pankevych, Yaroslav .Oleksa Novakivskyi, Osip Sorokhtei, Olena Kulchytska, da sauransu.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Yanki (in Ukrainian) Hours of operation
- (in Ukrainian) Quick overview
- Museum exposition
- Art Museum
- Ivano-Frankivsk Art Museum