Gidan Kayan Tarihi na Fasaha Yankin Nikanor Onatsky da ke Sumy
Gidan Tarihi na Fasaha na Yankin Nikanor Onatsky da ke Sumy gidan kayan gargajiya ne na Jiha da ke Sumy, Ukraine . Kayayyakinta suna yana ɗaya daga cikin muhimman kayan tarihi a Ukraine kuma ya ƙunshi ayyuka na 'yan ƙasa da kuma saura masu fasaha na duniya.
Gidan Kayan Tarihi na Fasaha Yankin Nikanor Onatsky da ke Sumy | ||||
---|---|---|---|---|
art museum (en) | ||||
Bayanai | ||||
Farawa | 1 ga Maris, 1920 | |||
Suna a harshen gida | Сумський обласний художній музей імені Никанора Онацького | |||
Suna saboda | Q3537624 | |||
Wanda ya samar | Q3537624 | |||
Director / manager (en) | Q3537624 | |||
Ƙasa | Ukraniya | |||
Located on street (en) | Q12141690 | |||
Street address (en) | Покровська площа, 1, Суми, Україна | |||
Shafin yanar gizo | artmuseum.sumy.ua | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ukraniya | |||
Oblast of Ukraine (en) | Sumy Oblast (en) | |||
City of regional significance of Ukraine (en) | Sumy (en) |
Tarihi da bayyani gyara sashe
An kafa gidan kayan gargajiyan ne a ranar 1 ga wata Maris, 1920, wanda Nikanor Onatsky (1875-1937),mai fasaha, malami, sananne acikin mutane kuma dalibin Ilya Repin ya kafa .
An kafa gidan tarihin ne bisa kayayyakin gargajiya na mutanen ƙasa da aka ware da kuma tarin O. Gansen da ke cikin birnin a lokacin.
Baje koli da kuɗaɗen gidan tarihin sun kai guda 15,000.
Wurareb kallon sun ƙunshi ɗakuna takwas na babban bene mai hawa biyu wanda G. Sholts, masanin gine-ginen Sumy ya gina a ƙarshen 19th - farkon karni na 20, kuma asalinsa ya kasance Bankin Jiha na Daular Rasha. Sannan akwai zane-zane, sassake-sassake na tsaffin masu fikira da kuma ba zamani, 'yan kasar Ukraine har da ma kasashen waje.
Duba kuma gyara sashe
- Jerin zane-zane na Yammacin Turai a cikin gidajen tarihi na Ukrainian
Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe
- Wasu shafuka game da gidan kayan gargajiya da tarinsa Archived 2011-08-15 at the Wayback Machine
- Nikanor Onatsky Regional Art Museum a Sumy. Saitin katin waya. Kyiv, Mistectvo, 1964.
50°54′22″N 34°47′58″E / 50.90611°N 34.79944°EPage Module:Coordinates/styles.css has no content.50°54′22″N 34°47′58″E / 50.90611°N 34.79944°E