ASANTE, Farfesa George Stephen, BSc, PhD, An haife shi ne a ranar 3 ga watan Oktobar 1930 a kasar Ghana ya kasance shi masanin kimiyyar halittu na Ghana

Tarihi gyara sashe

Yayi Kwalejin Adisadel, Cape Coast, 1946-49, Kwalejin Koyar da Aikin Noma, Kwadaso, Kumasi, 1950-52, Jami’ar Purdue, West Lafayette, Indiana, Amurka, 1956-59, Jami'ar Cornell, Itha-ca, New York, Amurka, 1959-63; Mataimakin aikin noma, Ma'aikatar Aikin Gona, 1952-55, babban mataimaki na dakin gwaje-gwaje, Sashen Samar da amfanin gona, Kwalejin Jami'ar Gold Coast, 1955, mataimakin bincike, Jami'ar Cornell, 1959-63, malami, daga baya babban malami, Biochemistry, 1963 Kuma shugaban riko, Sashen Bio-chemistry, Jami'ar Kimiyya da Fasaha, Kumasi, 1965-71, ya nada Farfesa kuma shugaban Sashen Biochemistry, Jami'ar Gha-na, 1971; memba, The American Chemical So-Cety, 1962-64, memba, The American Phytopath-ological Society, 1962-64, memba, Biochemical Society, London tun 1964, memba, Ghana Science Association tun 1964, shugaban, Board of Directors, State Cannery Corporation, 1965-67, shugaban Ghana Biochemical Society tun 1968

Aure gyara sashe

Yayi auren shi ne a shekaran 1953 kuma sunan mafar sa Mary Boama suna da yara shida mata biyu maza hudu.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)