Gasar kofin Aisha Buhari
Gasar kofin Aisha Buhari gasar ƙwallon ƙafa ce da hukumar ƙwallon ƙafa ta Najeriya ta wa ƙungiyar mata ta kasa.[1]
Gasar kofin Aisha Buhari |
---|
Tarihi
gyara sasheAn gudanar da bugu na farko a Legas inda shugabannin FIFA da CAF suka karrama taron Tawagar mata ta Afrika ta Kudu ta zo na ɗaya a gasar cin kofin Aisha Buhari. An gudanar da taron ne a filin wasa na Mobolaji Johnson da ke Legas a Najeriya.
Tsarin
gyara sasheGasar ta kunshi kasashe shida da suka hada da, Ghana, Afirka ta Kudu da kuma mai masaukin baki Najeriya.
Sakamako
gyara sasheBuga | Shekara | Karshe | Daidaita Wuri Na Uku | Yawan ƙungiyoyi | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Masu nasara | Ci | Masu tsere | Wuri Na Uku | Ci | Wuri na Hudu | ||||||
1 | 2021 | </img> </br> |
4–2 | </img> |
TBD | TBD | 6 |
Duba kuma
gyara sashe
- Gasar kasa da kasa a kungiyar kwallon kafa ta mata
- Gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA
- Gasar Wasannin Kwallon Kafa ta Mata
- Gasar cin kofin mata na Cyprus
- SheBelieves Cup
- Gasar Cin Kofin Mata ta Turkiyya
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Infantino, Motsepe to grace Aisha Buhari Tourney | The Nation". Latest Nigeria News, Nigerian Newspapers, Politics (in Turanci). 2021-07-13. Retrieved 2021-07-13.