Gasar Firimiyar Mata ta Kenya ita ce babbar gasar ƙwallon ƙafa ta mata a cikin tsarin gasar ƙwallon ƙafa ta Kenya. Hukumar kwallon kafa ta Kenya ce ke sarrafa

Gasar Firimiyar Mata ta Kenya
Bayanai
Iri sports league (en) Fassara
Ƙasa Kenya
Tarihi
Ƙirƙira 2010

An kafa gasar kwallon kafa ta mata na farko a Kenya a shekarar 1985. A cikin shekarar 2010 babu gasar da ta sake gudana saboda matsalolin kudi. Sannan UNICEF da gwamnatin Kenya ne suka dauki nauyin sabon gasar. A cikin shekarar 2013 an kawo ƙarshen tallafin, wanda ya bar gasar ba a kammala ta ba a tsakiyar kakar wasan.[1] A cikin shekarar 2014,an sanya sunan gasar FKF Girls Premier League.[2]

  • 2010: Matan MYSA[3]
  • 2011: Ba a sani ba
  • 2012 : Matu
  • 2013: aborted
  • 2014: Oserian (FKF Girls Premier League 2014)[4]
  • 2014-15: Thika Queens
  • 2016–17: Thika Queens[5] (FKF Women Premier League)
  • 2017: Vihiga Queens (FKF Women Premier League)
  • 2018: Vihiga Queens
  • 2019: Vihiga Queens
  • 2020-21: Thika Queens
  • 2021-22: Vihiga Queens

Manazarta

gyara sashe
  1. Harambee starlets still struggling with football 3 decades on". Ghettoradio.co.ke. Archived from the original on 24 February 2014. Retrieved 5 February 2014.
  2. Archived copy". Archived from the original on 2014-01-25. Retrieved 2014-02-05.
  3. Kenya Women 2010". Rsssf.com. Retrieved 27 April 2012.
  4. Futaa. "Kenya-FKF Girls Premier League 2014". Futaa.com. Retrieved 2017-11-24.
  5. Thika Queens crowned WPL champions -Capital Sports". Capitalfm.co.ke. 2017-02-04. Retrieved 2017-11-24.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe