Gara wani kaya ne da ake Kai ma mace idan za'a kaita gida miji yayin aure.yana daya daga cikin Al adar kasan hausa.kayan Gara da ake Kai mace yayin aure su hada da shinkafa,mai gyada da manja,cincin,dubulan,ridi da dai sauransu.Wanda wadannnan abubuwan daga gidansu matan akeyi.