Gaisuwa,dai wata halayyar ce dake nuna girmamawa a tsakanin mutane inda akan so na ƙasa ya gaida wanda ake ƙyautata zaton na sama da shi ne, gaisuwa na kara bayyana hankali da tarbiyar mutum a duk inda ya tsinci kan shi.

gaisuwa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na ritual (en) Fassara
Gudanarwan greeter (en) Fassara
hoton gaisuwa
haɗin kan gaisuwa
gaisuwa

Lokutan gaisuwa

gyara sashe
 
gaisuwa
  1.  
    Gaisuwa
    Da safe koh da yamma
  2. A Makaranta koh a gida
  3. Da rana. Da dai sauran su.

Ire-iren gaisuwa

gyara sashe

Ire-iren gaisuwa da ya dan ganta da yanyin addini ko al`ada ko kabila suke yin nasu gaisuwar,

Amfanin gaisuwa

gyara sashe

Cikin amfanin da gaisuwa take da shi aƙwai karawa mutum ƙima a idan al'umma sannan babbar girmamawa ce ga wanda ke sama da kai.[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. https://www.jw.org/ha/laburare/mujalla/hasumiyar-tsaro-na-nazari-yuni-2018/amfanin-yin-gaisuwa/