Gado ko Makwanci da turanci Bed, shine abinda Dan'adam ke amfani dashi dan kwanciya, hutawa, zama da sauransu. gado ya kasu Kashi Kashi, akwai gadon katako akwai gadon karfe, akwai na silba dana Kara amma 'yan kauye sune suke amfani da gadon Kara.

Gado a cikin daki
gadaje biyu kowane da filo biyu a ɗakin bacci
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.