Ga do
Gado dai abu ne da Allah ya shar'anta shi a tsakanin wasu mutanen da suke da alaƙa da juna ta jini, gado dai mutum ne ke gadar mahaifinshi ko mahaifiyarshi, ko mahaifi ya gaji ɗansa ko mahaifiya ta gaji ɗanta ko ɗan'uwa ya gaji ɗan'uwan sha. Gado dai namiji nada kashi biyu ita kuma mace nada kashi ɗaya a cikin shari'a musulunci. [1]
Ga do | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | evolutionary process (en) |
Karatun ta | Genetics |
Yanda ake rabon gado
gyara sasheRabon gado dai akan raba gado ta hanyar yaddah addini ya tsara, hakan na nufin ko wanne mabiyan addini sukan bi tsarin da addinin su ya shimfiɗa ko gindaya akai.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-09-22. Retrieved 2021-03-15.