BENOIT, Gaëtan Michel Norman, an haife shi a shekara 1942, a Mauritius, shahararran masani a aiki kin library.[1]

Karatu da aiki

gyara sashe

Ya zurfafa ilimi a fannin Information Science, aka bashi matsayin City Librarian na yakin Port Luis, Dan kungiyar Chamber of Commerce and Industry, Mai dubi Mauritius Family Planning Association.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)