GBENGA ADEYINKA
GBENGA ADEYINKA: Ya samu kyauta mai yawa dan wasa ne ya fito daga ya fito daga garin Abeokuta, a cikin state din oun State [1]
KARATU
Yayi university of lagos inda ya karanta harshen turanci [2]
AIKIN SHI
Yayi aiki a coorporate Affairs inda ya kai matsayin Manaja ya zama sananne a wani wasa da ake yi mai suna Star Game Show [3]
RAYUWARSHI
ya auri Abiola adeyinka inda suka haifi yaya biyar [4]
RAYUWAR KWAREWARSHI
Ya halarci bukukuwa da tarurruka da dama a nan Nigeria da kasashen waje. shi ya fara kirkirar mujallar ban dariya [5] daga baya ya dawo ya zauna a Lagos inda ya koma noma da kuma ya bude kamfanin abinci [6]
- ↑ "Gbenga Adeyinka speaks on importance of stand-up comedians".
- ↑ "Gbenga Adeyinka: Versatile MC on the path of Greatness".
- ↑ "Gbenga Adeyinka: Versatile MC on the path of Greatness".
- ↑ "Gbenga Adeyinka's Wife, Abiola Reflects on Her Life @ 50 + Their 21yr Marriage".
- ↑ "Gbenga Adeyinka back to Lagos with Laffmatazz".
- ↑ "Gbenga Adeyinka Goes into Farming, Baking As COVID-19 Hurts Entertainment Industry".