Fulani hat hular fulani wato malfa wata hula ce da ake saka (dinka) ta da kaba wacce mafi yawanci fulani ke sata, amma yanzu hausawa na amfani da ita.