Fubara Manilla Pepple Shine wanda aka fi sani da Fubara I Agbaa Pepple na Biyu (||). Mai sarautar gargajiya ne a Nigeria. Shine sarkin al'ummar  Bonny daga shekarar 1754 zuwa 1792.[1]

Fubara Manilla Pepple
Rayuwa
Mutuwa 1792
Sana'a

Fubara ya mutu a shekarar 1792. Sannan a wannan shekarar Opubo ya gaje shi.[2]

Manazarta

gyara sashe