Friedrich Schorlemmer (an haife shi a ranar goma sha shida 16 ga watan Mayu shekarar alif 1944 - yaresu ranar tara 9 ga watan Satumba shekarar 2024) masanin tauhidin Furotesta ne na Jamus. Ya kasance fitaccen memba a kungiyar kare hakkin jama'a a Jamhuriyar Demokaradiyyar Jamus.

Friedrich Schorlemmer
Rayuwa
Haihuwa Wittenberge (en) Fassara, 16 Mayu 1944
ƙasa Jamus
Mutuwa Berlin, 9 Satumba 2024
Karatu
Makaranta Martin Luther University Halle-Wittenberg (en) Fassara
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Malamin akida, Protestant theologian (en) Fassara da dan jarida mai ra'ayin kansa
Kyaututtuka
Imani
Addini Protestan bangaskiya
Jam'iyar siyasa Social Democratic Party of Germany (en) Fassara
Democratic Awakening (en) Fassara

wanda ya kai ga juyin juya halin lumana. Ya ci gaba da zama mai fafutuka a cikin siyasa da zamantakewa bayan sake hadewar Jamus a cikin 1990, ya tsunduma cikin majalisar gundumar Wittenberg da kungiyoyi da yawa a matsayin mai fafutukar kare zaman lafiya da kiyaye yanayi, kuma a matsayin murya mai mahimmanci.

Manazarta

gyara sashe

https://en.wikipedia.org/wiki/Friedrich_Schorlemmer