Fride Mekong à Iroume (an Haife ta a (1985-07-08 ) 'yar Kamaru ce 'yar wasan ƙwallon raga ta ƙasar Kamaru. Ta kasance memba a kungiyar kwallon raga ta mata ta Kamaru kuma ta buga wa kungiyar kwallon raga ta FAP Yaoundé wasa a shekara ta 2014. Ta kasance cikin tawagar ƙasar Kamaru a gasar kwallon raga ta mata ta FIVB a Italiya a shekarar 2014. [1]

Fride Mekong a Iroume
Rayuwa
Haihuwa 8 ga Yuli, 1985 (38 shekaru)
Sana'a
Sana'a volleyball player (en) Fassara

Kungiyoyi gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. "Team Roster – Cameroon". italy2014.fivb.org. Retrieved 1 October 2014.