Frederiksberg
Frederiksberg [lafazi : /ferederiksberg/] birni ne, da ke a ƙasar Danmark. A cikin birnin Frederiksberg akwai kimanin mutane 103,192 a kidayar shekarar 2015.
Frederiksberg | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Suna saboda | Frederiksberg Palace (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Jiha | Denmark | ||||
Region of Denmark (en) | Capital Region of Denmark (en) | ||||
Municipality of Denmark (en) | Frederiksberg Municipality (en) | ||||
Enclave within (en) | Kwapanhagan da Copenhagen Municipality (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 105,037 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 12,073.22 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 8.7 km² | ||||
Altitude (en) | 15 m | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 1800–2000 |
Hotuna
gyara sashe-
Wurin shakatawa a birnin
-
Forum Station under jorden
-
Asibitin Frederiksberg
-
Birnin
-
Tashar jirgin Kasa ta Flintholm
-
Hasumiya, Fredericksburg
-
Fredericksburgs gamle, Omnibusser
-
Babban birnin Frederiksberg - Flicker - Kristoffer Trolle.
-
Christianshvile (Frederiksberg), 1861
-
Aikin Saint Knud, Frederiksberg
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.