Franki de jong Dan wasan kwallan kafa Wanda ya shahara a buga tsakiya. Dan asalin kasar Holland ne Wanda yake taka Leda a kungiyar barcelona