Francine Niyomukunzi (an Haife ta a ranar 1 ga watan Agusta 1999) [1] 'yar Burundi ce 'yar wasan tsere mai nisa (Long-distance runner). A cikin shekarar 2019, ta yi takara a cikin manyan tseren mata senior women's race) a gasar 2019 IAAF Cross Country Championship da aka gudanar a Aarhus, Denmark. [1] Ta ƙare a matsayi na 74. [1]

Francine Niyomukunzi
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Augusta, 1999 (24 shekaru)
Sana'a
Sana'a long-distance runner (en) Fassara
Athletics
Sport disciplines long-distance running (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

A shekarar 2017, ta fafata a gasar ƙananan yara ta mata a gasar cin kofin ƙasashen duniya ta IAAF na shekarar 2017 da aka gudanar a birnin Kampala na ƙasar Uganda. [2] Ta kare a matsayi na 20. [2] A cikin shekarar 2020, ta fafata a gasar rabin marathon na mata a Gasar Cin Kofin Half Marathon na Duniya na shekarar 2020 da aka gudanar a Gdynia, Poland. [3]

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 1.2 "Senior women's race" (PDF). 2019 IAAF World Cross Country Championships. Archived (PDF) from the original on 27 June 2020. Retrieved 27 June 2020.
  2. 2.0 2.1 "Junior women's race" (PDF). 2017 IAAF World Cross Country Championships. Archived (PDF) from the original on 13 December 2019. Retrieved 29 June 2020.
  3. "Women's Half Marathon" (PDF). 2020 World Athletics Half Marathon Championships. Archived (PDF) from the original on 17 October 2020. Retrieved 17 October 2020.