Gari ne da yake a Birnin Araria dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 50,475.

Tasbiran Forbesganj
Tekun Forbesganj