Filingué (gari)
birni a Nijar
Filingué ko Filin Ige gari ne, da ke a yankin Tillabéri, a ƙasar Nijar. Shi ne babban birnin sashen Filingué. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 71 329 ne.
Filingué | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Nijar | |||
Yankin Nijar | Tillabéri | |||
Sassan Nijar | Filingué (sashe) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 92,097 (2012) | |||
• Yawan mutane | 6.21 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 14,838 km² | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Dallol Bosso (en) | |||
Altitude (en) | 225 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Hotuna
gyara sashe-
Filingué,Nijar
-
Kasuwar Filingué, Nijar
-
Wani titi a Filingué Niger
-
Scene at the bus station
-
Preparing meat skewers
-
Brick making on the outskirts of town