Filin Tan Son Nhat filin jirgin sama ne, da ke a Ho Chi Minh City, a lardin Dong Nam Bo, a ƙasar Vietnam, da ke bakin teku. Yana da runway biyu (3048 mitocin, 3800 mitocin). Za a iya yi wa 23,500,000 fasanjoji hidimar a kowace shekara. Akwai kuma gujegujen daga wannan jirgin saman da Hanoi da Da Nang, Hai Phong, Huế, Nha Trang, Vinh, Dong Hoi, Quy Nhon, Da Lat, Buon Me Thuot, Pleiku, Ca Mau, Phu Quoc. Ya bauta wa ofishin kar'ar baƙi Dong Nam Bo.
-
Tambari
-
Wani sojan Australiya kenan da ya isa filin jirgin na Tan Son Nhaut
-
-
Filin jirgin saman Tan Son Nhat, da daddare