Wannan hoto yazo daga Wikimedia Commons kuma za'a iya amfani dashi a wasu projects.
Anan kasa an nuna asalin bayanin shi
Taƙaici
BayaniThis is Me in Yankari 02.jpg
English: This is the natural habitat of yankari, you can see some animals beside me, in Yankari all the Animals are free living (Available) is not like zoo, is a game Reserve and it was located in Bauchi State.
Banjar: Wannan Hoto da kuke gani hoto nane lokacin da na ziyarci Yankari gandun daji domin nemo bayanai daya shafi sha'anin karatu. Dabbobi dai a yankari ana barin sune a sarari suna yawo yadda suke so a'wurin zaman su babu wata takura. A gaskiya wuri ne mai kyau da ma'ana, tana Jihar Bauchi.
Jinginarwa – Dole ku bada jinjina da ta dace, samar da linki zuwa lasisin, da kuma bayyana ko kunyi sauyi. Zaku iya haka ta yadda ta dace, amma ba kowace hanya ba wanda zai nuna mai-lasisin yana goyon bayan ku ba ko goyon bayan amfanin da kuke yi ba.
Yada ahaka – Idan kuka maimaita, sabuntawa, ko kari akan wannan, dole ku bayar da gudunmuwar ku karkashin iri daya ko lasisi data dace kamar na asali.