Fila hat Hula ce wacce mafi yawanci yarbawa ke saka ta a gargajiyance, wadda suke zaune a afrika ta yamma.