Kwalejin Kimiyya da fasaha ta Daura
(an turo daga Federal Polytechnic Daura)
Kwalejin Kimiyya da fasaha a turance, Federal Polytechnic Daura. Makarantar ce wacce take a ƙaramar hukumar Daura a Jihar Katsina. Mallakin gwamnatin tarayya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.