Wannan hoto yazo daga Wikimedia Commons kuma za'a iya amfani dashi a wasu projects.
Anan kasa an nuna asalin bayanin shi
Taƙaici
BayaniRoselle (zobo leaves).jpg
English: Hibiscus normally is known as karkade, red tea, red roan, Jamaica sorrel, rosella, soborodo (Zobo drink), Karkadi, roselle, and harsh (sour) tea.
Zobo drink isn't gotten from the leaves or blossoms of the hibiscus plant. The beverage's fundamental fixing is the calyx of Hibiscus sabdariffa, which is an assortment of hibiscus flowers.
Hausa: Hibiscus wanda akafi kiransa karkade, jan shayi, zobo na Jamaica, rosella, soborodo (Zobo), Karkadi, Roselle, da zobo (mai tsami). Shi zobo ba daga ganye ko furen shukar hibiscus ake samunsa ba, ainihin abin da ake samo shayin zobon sha shine calyx na Hibiscus sabdariffa, wanda shine nau'in furannin hibiscus.
Jinginarwa – Dole ku bada jinjina da ta dace, samar da linki zuwa lasisin, da kuma bayyana ko kunyi sauyi. Zaku iya haka ta yadda ta dace, amma ba kowace hanya ba wanda zai nuna mai-lasisin yana goyon bayan ku ba ko goyon bayan amfanin da kuke yi ba.
https://creativecommons.org/licenses/by/4.0CC BY 4.0 Creative Commons Attribution 4.0 truetrue
Take
Ganyen Zobo, wanda kuma ake kira ganyen Roselle ganye ne na shukar Malvaceae Hibiscus sabdariffa,
Zobo leaves, also called Roselle leaves are leaves of the Malvaceae plant Hibiscus sabdariffa,