Fatma Zahra Djouad (an haifeta ranar 12 ga watan Yuli, 1988). 'yar wasan kwallon raga ce 'yar Algeriya. Ta kasance cikin tawagar wasan kwallon raga ta mata ta Aljeriya.

Fatma Zahra Djouad
Rayuwa
Haihuwa 12 ga Yuli, 1988 (35 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a volleyball player (en) Fassara

Farkon rayuwa gyara sashe

Tarihin kulob gyara sashe

Ta shiga cikin 2013 FIVB Volleyball World Grand Prix . A matakin kulob ta buga wa MBBEJAIA a 2013.

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe