Fatima Murtala Nyako
Fatima Murtala Nyako (An haife ta ranar 14 ga watan Mayun shekara ta alif 1959A.c) a Romana Jihar Katsina. Tana auren Vice Admiral Murtala Nyako, ɗaya daga cikin manyan sojin kasar Nigeria.[1]
Fatima Murtala Nyako |
---|
Karatu
gyara sasheTayi makarantar Army Children School, Kaduna inda tayi primary dinta, daga nan ta wuce Queen’s College Yaba, Lagos. Tayi digirinta a Shari’a a Jami’ar Ahmadu Bello Zaria. Kuma tayi makarantar shari’arta a Lagos. Ankirata zuwa ‘Nigerian Bar’ a shekarar 1982.[1]
Rayuwar Aiki
gyara sasheTayi aiki a matsayin ‘State Council’ daga Ministry of Justice a Jihar Kaduna daga shekarar 1983 zuwa 1986. Daga shekarar 1994 zuwa 1996 itace Alkalin Alkalan Jihar Katsina. A shekerar 2000 an kuma sanya ta shugaban wani High Court na kasa a Abuja. Tana da aure da yaya guda uku (3).[1]
Bibiliyo
gyara sashe- Sultans of Sokoto : a biographical history since 1804. Abba, Alkasum,, Jumare, I. M. (Ibrahim Muhammad),, Aliyu, Shuaibu Shehu,. Kaduna, Nigeria. ISBN 978-978-956-924-3. OCLC 993295033.